Baba Kyauta Tukuici

Al'ummar Unguwar Ƙauran Ɗangambo Dake Garin Lere

Suna bayyana Farin Cikin Su Bisa Aiyuka Biyu Da Wakilan Mu Kuma Zaɓaɓɓun Mu suka Kawo Mana Wannan Gari Ciki Ikon Allah

Aiki Na farko Shine 

1-Aikin Gina ɗakin Karatu Mai Ɗauke da Azuzuwa Guda Biyu(2) A L.E.A Ƙauran Ɗangambo, Lere
Wanda Ɗan Majalisar mu Mai Wakiltan Lere A Abuja Wato (Engr Ahmed Munir) Ya Kawo Mana Muna Godiya Matuka da Jajircewa

Aikin Na Biyu 2
2- Wutar Hanya Mai Amfani da Hasken Rana (Street Light) Guda Biyar (5)
A Garin Ƙauran Ɗangambo Lere Wanda Mai Girma Ciyaman Na Ƙaramar Hukumar Mu Ta Lere Wato (Mathew Gambo Kaku) Ya bamu 
Muna Godiya Matuka da Jajircewa 

Duk wannan Abubuwan More Rayuwar An Same Su ne da Jajircewar Wasu daga cikin Masu Son Ganin Cigaban Garin Da kuma Ƙungiyar Matasa Dake Garin 

Muna yiwa Duk wanda ya bayar da gudunmawa Wajen Ganin Aikin Ya kankama Daga farko Har Karshen Aikin

Allah ya ƙara mana Zaman lafiya da Cigaba mai Ɗorewa Amin
Sign......🖊️
Ƙungiyar Matasar Garin Ƙauran Ɗangambo Lere
Previous Post Next Post

Contact Form